Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Musa Kazem (AS) a Husainiyar Karbala da ke birnin Mirpour tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a na kasar Bangladesh.
1 Maris 2022 - 20:27
Lambar labari: 1234863